Tsoron rufe layukan waya: Dubunnan mutane sun taru don yin rejistar NIMC | Legit TV Hausa

Tun bayan da hukumar NCC ta bayar da umurnin rufe layukan wayoyin da aka gaza haɗa su da lambobin shaidar zama ɗan ƙasa NIMC, dubunnan mutane suke ci gaba da tururuwa don yin rejistar katin ɗan ƙasar.

Ko ya abun ya ke a garin ku, akwai dogon layi a ofisoshin yin rejistar katin NIMC?



Read More

Receive the latest news

For Interesting News & Offers Join Now !!!

Get notified about new articles